BABANGIDA YAR,DAJE 4 KATSINA STATE HOUSE OF ASSEMBLY REP ZANGO LOCAL GOVT .

ZUCIYARKA BACCI TAKEYI KO KANA LURA DA
AL,AMURA.shin kana cikin masu karbar kudi su
zabi makiyin addininsu shin kana daga cikin
Wanda suka jefa Arewa a matsala a zaben 2011 ta
hanyar karbar kudi su jefa kuri'a ga makayin
addinimu?shin kagane kuskuranka ko kuma
haryanzu baka wayeba? kasan da gudunmawarka
akayi amfani ake kashe mana yan'uwa a
garuruwan musulmai da sun an bokon haram.Sun
amfaneka kuwa zaka iya tuna abin da kayi da
kudin shin haryanzu abin yanayi maka amfani idan
yananan ya yanke maka talauci kuwa idan kudin
sun amfane ka to rayukan musulmai da aka kashe
sanadiyar zaben makiyin addininka da kayi kana
ganin Allah zai barka haka shin adduoin musulmi
baxa su shafe ka ba kuwa muna rokanka kayi
kokari ka gyara kuskurenka a 2015.