Nuhu Ribadu For Governor Adamawa State 2015.

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI'UN!!! Kalaman gwamna yuguda: "Ina matsayin gwamna Jonathan baze Fadi a jihar Bauchi ba via-2015. Ni ba irin mutanen da zasu fadi magana amma manufar maganan ta kasance daban bane..... Kuma bana butulci ko cin amana domin addinina ya haramta yin hakan,
Da in kasance a PDP in kuma dawo ina aiki wa wata jam'iyya,
Gara in fada wa shugaban kasa gaba da gaba kamar yadda wasu gwamnoni sukayi. A 2011. shugaba Jonathan bai samu nasara a jihar Bauchi ba amma ina mai shaida masa a wannan karon shi zaici jihar Bauchi domin muna Bayansa 100%100". Jama'a kutai-makemu da addu'a domin bamason Jonathan amma anason amana dole.