FIRST AID GROUP OF FITYANUL ISLAM GOMBE STATE BRANCH.

"Toh A Lafiya Maulana Waninka Ban Hangoba,
Nidai Kai Kadai Naso Futuhi Ban Sirkaba,
Nidai Kai Kadai Nabi Ban Maka Shirkaba,
Ahmadu Yarwa Auliya'u Sun Gazawa Saninka".
...
"Ahmadun Yarwa Zakiri Kai Yake Ta Kirawa,
Ahmadun Yarwa Kofofi Kaine Kake Budewa,
Ahmadun Yarwa Duk Matsayi Kaine Kake Badawa,
Ka Daura Ka Sauke Nidai Dawwamani Da Sonka".
...
"Ni Dai Ina Nemanka Wai A'ina Kakene,
Naga Dukkanin Littatafa Suma Sun Tukene,
Aje Batun Sani Ko Littafi Ko Jazabane,
Kadau Kawai Soyayya Futuhi Bani Barinka".