P.D.P SOCIAL NETWORK GROUP.

KADAN DAGA CIKIN ILLOLIN GWAMNA RABI'U KWANKWASO NA JIHAR KANO.....!
-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-\-
............KASHI NA UKU.......... - BABA KERE DA DUKIYAR TALAKA - WAWASO - YIWA DOKA KARAN TSAYE Wai yanzu mai wannan halin ne yakeson senator a kano ta tsakiya...! Wlh mudai bamayi kano ta tsakiya sai ladon alkhairi. Allah ka karemu da kariyarka ka taimakemu da taimakonka, ka doramu akan mahassadanmu da makiyanmu. Ameen ! SARDAUNAN MATASAN GOBIRAWA
17/12/2014