GIMBIYAR FACEBOOK

Assalamu~Alaikum.
Bayan gaisu da fatan alkhairi ga Admins, da kuma members na wannan gida mai albarka Allah yasa muna cikin koshin lafiya, Ameen.
An bude wannan gida ne saboda abubuwa kamar haka.
Fadakarwa.
Ilimantarwa.
Nishadantarwa
wasa kwakwalwa.
Da sauransu.
Makaruhi ne aikata abubuwa kamar haka:
zage zage.
Cin zarafin wani/wata.
Aibanta wani/wata.
Da sauransu don haka a kiyaye.
Allah yai mana jagora Ameen.