Wannan dandali ne da aka gabatar ga jama'a domin sanin hanyar da mutum zai bi wajen kare kansa daga mummunar cutar nan ta EBOLA...zaka iya sanar da jama'a wasu alamu daka ji a jikinka...ko ka kamu da cutar domin neman magani...Allah sa mu dace ameen summa ameen.....