TEXACO FOOT BALL CLUB GOMBE STATE

MU WASA KWAKWALWA
Zaka qaru, zan qaru, zamu qaru, zasu karu.
1- Wane sahabine manzon Allah S.A.W yace yaji takunsa acikin aljanna? 2- Dan me ya samu wannan daukakar? 3- Wane Annabi ne babansa Annabi dan'uwansa Annabi? 4- Wane Annabi ne shi Annabi babansa Annabi kakansa Annabi,baban kakansa Annabi? 5- Kawo sunansu ajere 6- Wane rikici ne na farko amusulunci? 7- Ya sunan wanda yayiwa Annabi S.A.W rakia sanda zasuje qasar sham dan kasuwancin Nana Khadijah? 8- Wace mata ce acikin matan Annabi S.A.W suka rabu Allah yayi masa umarni da ya maida ita? 9- Ya sunan mahaifiya da mahaifin Annabi s.a.w? 10- Meye asalin sunan Sayyidi.Abubakar? 11- Suwaye manzon Allah S.A.W yace zasuzo tafkin alkausara ranar kiyama sai mala'iku su koresu ace bazasu sha ba? 12- A wane wata aka haifi Manzon Allah a wace rana? A matsayin ka/ki na musulmi bai kamata ka/ki karanta wannan sakon ba sannan baka bada amsar ko guda daya daga ciki ba.