ISLAM DOES N0T TEACH TERRORISM, AND THE TERRORISTS ARE NOT MUSLIMS:

INALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJU'UN Yau na samu labaran wannan yarinya me suna Zuwaira" wanda take zama da Iyanta a garin patakol. Jahar Rivers.
Wanda wasu samarin da ba'asan ko suwaye ba suka mata yankan Rago.
Subhanallah. Muna fatan Allah ya tuna asirin wa'in mutane, kuma jikan ta da Rahama. Ameen.