Fityanul Islam Youth Forum Kaduna State.

TUNATARWA!!!
HALAYE UKU:-
Daga Abu Huraira(R.A) Yace:-
"Manzon ALLAH(S.A.W) Ya Ce;-
'Halaye Uku Duk Wanda Yake Dasu ALLAH Zai Yi Masa
Hisabi Mai Sauki, Kuma Zai Shigar Dashi Aljanna Da
RahamarSA',
Sai Sahabbai Suka Ce;"Wadanne Halaye Ne Ya Manzon
ALLAH(S.A.W)???"
Sai ANNABI(S.A.W) Ya Ce:-
*. Ka Bayar Da Kyauta Ga Wanda Ya Hana Ka,
*. Kuma Ka Sadar Da Zumuntar Wanda Ya Yanke Maka,
*. Kuma Kayi Rangwame Ga Wanda Ya Zalunce Ka.
Idan Kayi Wannan, Lallai ALLAH(S.W.T) Zai Shigar Da Kai
Aljanna"
(Bazzar Da Hakim Ne Suka Rawaito Shi).
ALLAH YA AZURTA MU DA WADANNAN HALAYE AMEEEN.