GOMBE STATE FORUM NAKOWA

GAYYATA Ana Gayyata yan uwa Musulumai zuwa waje hadadiya Muhadara da budai Masallanci a Shago Estate Yamma da Orji Estate a garin Gombe Yau ne insha Allah Masu gabatar da Muhadara sune: Sheik Musa Adam Maihula Gombe Sheik Adamu Muhammad Dokoro Rana: Lahadi (sunday) yau 20-03-1436 /11-01-2015 Lokacin: tsakani magariba da isha'i Allah ya bada ikoh zuwa ameen