JAKAD SOCIAL MEDIA NETWORK FORUAM (JASMEN)FORUAM 2015

TARO ! TARO !!! TARO !!! A Madadin Mai girma Tsohon Dan takarar majalisar Tarayya na Kiru da Bebeji a jam'iya mai albarka A.P.C , masoya da abokan arzuka, yan gwagwarmayar kawo chanji a yankin Kiru da Bebeji. Muna farin cikin gayyatar kaffatanin jama'ar Kiru da Bebeji, masoya da masu fatan alheri ga Mai girma Majidadi na Jihar Kano, Jigawa, Gombe, Kaduna, Jos dama kasa baki daya, Uganda, Ghana, da Sauran kasashe - Zuwa gagarumin taron da mai girma majidadin Kiru zai hallara domin godiya ga masoya, jinjina ga masoya, kwantar da hankalin talakawan Kiru da Bebeji da kuma uwa - Uba YADDA MAKOMAR SA A SIYASANCE TAKE A HALIN YANZU : Abinda masoya, magoya baya, talakawan Kiru da Bebeji ke ta faman tuntuba tun bayan cin amanar da akayi wa Mai girma Sanusi majidadin Kiru. BABBAN BAQO MAI JAWABI : His Excellency, Tsohon Dan takara majalisar tarayya na Kiru da Bebeji a Jamiyar A.p.c Alhaji Sir, Sanusi Sa'idu Majidadin Kiru. BAQO NA MUSAMMAN : Tsohon Speaker na Kiru Alhaji Muhammad Sule Dashi ( Dan Akida mai fafutukar neman sauyi ba dare ba rana ). Taron na nan tafe kamar haka : RANA : Asabar 13th of December 2014. LOKACI : 10 : 00 am. WAJE : Gidan Akida dake Kiru Local Govt. Sir, Sanusi Majidadin Kiru's House, Main Comference Centre. A Iso Lafiya. 08032212122 08037122478 08034508372 08136334834.
Signed : Chairman.