LAMIDO AKKO YOUTH FORUM

ALLAH YA TAYAKA RIKO.. A madadin wannan Dandali mai suna a sama muke mika sakon taya murnanmu Zuwa ga. MAL. IBRAHIM SEYOJI WAZIRI Bisa samun shugabanci na Digacin Waziri Malle da yayi wanda ya gada daga mahaifinshi muna kura kara tayashi addu'an Allah ya tayashi riko.
Shi kuma mahaifin nashi Allah ya gafartamar ya kuma lullubeshi da Rahamarsa Ameen.