ZAWIYYAR SHEIKH IMAM HABIBULLAHI {~LIMAN HABIBI~} T/WADA ZARIA (R.T.A)

HABIBIYAWAN DAI!!!.
by Musa Bashir Iliyasu Gyallesu {Danmasani}

Bismillahi_Rahmani_Rahim.
Alhamdulillahi summa salatu wasallamu alah Habibi Sayyiduna wa Maulana Daha Annabi Muhammadu (s..a..w) wa'alah Alihi haqqa qadarihi wa miqdarihil azim. /*ameen*/

Muna muku barka da zuwa wannan dandali mai albarka, anbude wannan dandaline na Zawiyyar Shekh Imam Habibullahi {r} babban limamin masallacin juma'a dake t/wada zaria; badan nufin cin mutuncin kowa ba sai dai don: fadakarwa, ilimantarwa, tareda bayyana muku sauran bayanai wadanda suka shafi wannan zawiyyar e.t.c

Allah ya Ilahi kaqara yarda da Sheik Imam Habibi na Annabi na (saw).