Garabasa ga masoya shehu Barhama

MAI ARZIKI KO AKWARA SAIYA
SAIDA
RUWA WALLAHI.
INA GWANIN WANI GA NAWA,
jina ganina dare rana BARHAMA
kaine abinda duba, waye keda uba acikin allah munamu uban INYASI
ne, wake da matafiyi acikin annabi
ga wanda yadade da isa, kakawo
naka anuna mai hanya, ina
makaranta da masana alqur ani, to
gapa masu gonar harapi, inmai takama da hadiisai, gamai magana
da annabi, ina mai TAKAMA DA
SUNNAH, kuzo ga mai Abubakar
Umar Usman da Aliyu.
KAI!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!
!!!!!!!!!!, YARO TSAYA MATSAYINKA KAR ZANCEN YAN DUNIYA YA
RUDEKA.
Ku hanzarto kuzo zuwaga halarar
allah da ma'aiki, kuzo gidanda babu
bakin ciki acikinsa, kuzo ga babban
likitan zuciya mai gani har hanji, KAI ALLAH DAI YABARMU DA
BARHAMAN KO ACEN YAUMUL
QIYA.........................................