Munbude wannan shafi dan cigaban jama'ar jihar katsina dama kasa baki daya tahan yar shawar wari dakawo abubuwa danci gaban al'umarmu baki daya. Dafatan duk ma abota hankali zasu kasance acikin wannan shafin dan bamu bukatar zagi ko jinma wani mutunci mu akullin gurin mu kokarin kawo zaman lafia dan shine cigaban duk wata al'umma.