AUDU SOJA ALKAIRI NE DAN KAWO CHANJI JAHAR KATSINA STATE 2015.

Jama'a na bude wannan sashe dan ganin kwazon ABDU SOJA dan ganin kun kawo gyara wajan fata rayuwar manyan gobe Matasan jahar Katsina yanda wasu yan PDP sukazo suka firgita ma mu Jam'iyya da bata rayuwar matasan kasa da yaudara da koyarda matasa makirci. Jama'a lokaci yayi mulkin yaudara ya kare katsina