Aslm alkm yan uwa na masoya Allah masoya Manzon Allah s.a.w.
Bayan dubban gaisuwa masu dimbin yawa cikin siga na taushin laffuza inai muku fatan lafiya da gamawa lafiya, kamar yadda lafiyar take lufawa lif-lif a liyafar birnin Lafiya da Taraba Amin sum