Balma NINGI

Alh.Sale Jibirin
Hakimin kasar Balma.
Yana Gaiyyatar Al'umma Zuwa wajen Bikin Nadashi Hakimin Balma.
Rana...
Lahadi 1-6- 2014
Wuri...
Fadar sarkin Ningi
Lokaci...
10 Na Safe.
Daga nan za'a dunguma zuwa Garin Balma.