ZAUREN SHUGABAN MATASA JIBWIS KADUNA STATE USTAZ ALIYU RASHEED MAKARFI

Manufar wannan dan dali shine hada kan yan'uwa musulmi da yiwa yan'uwa nasiha tareda wayar da kai gameda illar da rarrabuwar kawuna ke haifar wa cikin al'umma