DAUSAYIN MASOYA ANNABI (SAW) BAUCHI STATE HEAD QUARTER

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Amadadin JAMA'ATU RIJALUL
FAYDAH...BAUCHI .suke farin cikin
gayyatar masoya ANNABI SAW..zuwa
wajen gagarumin BIKIN MAULUDIN
MANZAN ALLAH SAW....wanda za'ayi
kamar haka....RANAR-asabar.
28/2/2015...
LOKACI..8:00pm...
WURI....gindin dorawa(Rariyan goro)
Bauchi...
Allah yabada ikon zuwa....
6 mins · Edited · Privacy: P