ABU DR LIKEMINE FOUNDATION IN SUPPORT OF SEN.KABIR GARBA MARAFA 2015

Innalillahi wa inna ilaihirraji,un
ajiya litinin 24-2-2015 ne Allah
yaima malama usaina matar alh
muntari mande tsafe rasuwa
muna mika ta,azziya kuma
muna rokon Allah yajikanta
yasa tahuta ya bada hakurin
jure rashi yakuma albarkaci
zuri,ar da tabari.