ZAMA NA AMANA

ZAMA NA AMANA dandali ne wanda ya tattara nau'in mutane na musamman a fcbk wadanda suka kware wjn iya zama da juna a bisa amana, abubuwan da dandalin ya kafu akansu sune nishadantarwa, fadakarwa, labarai, da kuma ilimantarwa.allah bamu iko ameen