INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN JAMA'A MUNA CIKIN WANI IRIN A JIHAR GOMBE TUN DA SAFE HARBE HARBE DA FASHEWAR ABUBUWA KAWAI MUKE TAJI DON ALLAH JAMA'A KUTAYA MU ADDU'A DOMIN KUWA ADDU'AR KU NA DA MUHIMMAN CI A GAREMU.