INUWAR JAMA AR KAFIN HAUSA

Fatan Wannan Dandali sun hadarda, Kyautawa juna,sada zumunci,ilimanyarwa tare dafatan kara hada Kawunan al umma. ashirye muke wajan godiya a kullum ga Allah tare da yiwa shugabanni addu oi na alkhairi dan Al umma sun amfana.