MAY 2014 CIVIL SERVANTS FORUM ZAMFARA STATE Dandalin sabbin Maaikata na CSC

Innalillahi wainna ilayhirrajiuna! Allah
Yayiwa mahaifin dan uwan mu Ashafa
Garba Gusau rasuwa yau dinnan kuma
xaayi janaizarsa da karfe goma na safen
yau dinnan a lungun malammai Gusau.
Allah Ya jikansa da rahama Ya kuma sa
mucika da imani, amin!