“what was happen today in state of emergency (yola) (yobe) (borno)““

WAFATIN ANNABI(S) RASHIN LAFIYA KO GUBA ? NA 2 ABIN LURA:
Muhammadu bai zamo ba face Manzo wanda yake Manzanni gabaninsa sun wuce, yanzu idan ya mutu ko an kshe shi, sai ku juya baya akan dugaduganku,
to ! wanda duk ya juya baya bai cutar da Allah da komai ba....