GSSS GUSAU 2007 SET

WALLAHI YAU ZAN FASA QWAI
"
ku nutsu tsaf, sannan ku tara
mini hankalinku guri guda. Abinda zan fada a yanzu, dole ne ya girgizaku kuma yayi matukar
baku mamaki. Saidai ina rokonku, don Allah
karku zargeni da rashin sanar daku wannan al'amari a kurarren lokaci irin wannan. Hausawa na cewa: "Ranar wanka ba'a boyon cibi". Tabbas haka maganar take, kenan ya zama dole agareni da in tona kowa ya ji kuma yasani. Duk maganar da take da
muhimmanci, toh fah ba'a furtata sai ga wanda yake da muhimmanci. Ban damu da kasadar da take tattare da bayyana wannan sirri ba, matukar fitarta zai warkar da dubban zukatu ya kuma amintar dasu a daya bangaren. Hakika an dade ana ruwa kasa na shanyewa. Duk Abinda ka dade kana aikatawa a 6oye, duk daren dadewa sai fah Allah ya bayyana
shi, toh a yanzu an zo gurin. Dama ba wani abu bane, wlh So nake in in Tambaye ku Akan Acikin Unguwarku Nawa ake Saida babban Bread...????? Via Bello Ya'u