Nasir Wizard Networking&Cheats Arena

"LABARIN WANI SAURAYI""" admin
#sy_shehuddeen
08072527747
Wani saurayine yana chatting a nan Facebook seyahadu da wata budurwa suna cattin tagayamashisunanta kuma tace mashi a Lagos take shikumaa Abuja yake suka zama frnd din juna karshedai suka zama masoyan juna.Watarana suna chattin da dare misalin01:30am seyace mata babyna nifa zan saukadomin yunwa nakeji zangirka abinci setacedashi""wane irin abinci kakeson ci"" irinwasannan seyace mata "inason sakwara dafarfesun naman kan saniya" tace to bani mintiuku yace nabaki 5.
Bayan 3mnt seyaji an kwankwasa masa kofaseya bude kofar.Wani yaro dauke da plate 2 daya cikedasakwara daya kuma naman kan saniya ne haryana tiriri yaron yace budurwarka ta facebook tace a kawoma. !!! inkaine yazakayi ????